26 Satumba 2021 - 11:46
Labarai Cikin Hotuna / Hoton Mahaifiyar Shahidai huɗu Yan Iraqi Akan Hanyar Tafiya Arbaeen

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya bayyana cewa, Ummal-Banin ita kadai ba ce kawai a tarihi a'a abun ya ci gaba har zuwa yau. Hoton da ke ƙasa yana nuna mahaifiyar shahidan Iraqi huɗu wanda ta shirya don ziyarci Arbaeen din Imam Husaini As.